Uncategorized
Sabon Tsarin Airtel 500MB A Naira 100 Ta Hanyar Amfani Da 24Clan VPN Lite
Ga wani data rahusa, layin Airtel sun gabatar da tsarin mai sauqi, da N100 zaka iya samun 500MB amma na social pack, zaiyi anfani ne kawai a WhatsApp, Facebook, Twitter, da sauran kafafen sada zumunta na yanar gizo, amma idan kayi amfani da 24Clan VPN Lite zai iya yin amfani da dukkan aikace-aikace don lilo, saukarwa, kallon bidiyon Youtube da abubuwa da yawa,
Abubuwar da ake bukata
- Wayar Android
- Layin Airtel Sim Card Tare da Airtime 100
- 24Clan Vpn Lite Sauke shi Anan
Sai ka Kira * 141 * 104 # sannan ka zaɓi 2
Bayan bayan sun kwashe kudin sun baka datar,
Sai ka bude 24Clan VPN Lite, a sama hannun hagu, zaka ha layi uku sai ka shiga, sannan ka danna “Tweak Update“
Yanzu sai ka koma zuwa shafin farko, A cikin “Saver” bar shi a matsayin “United State” A cikin “Tweak” zaɓi “NG | Airtel Social Bundle“
Shikenan Sai ka danna alamar connect da ke zakiya don yayi connecting, daka nan sai ka fara more
500MB din ka
duka duka wannan shine mungode